Synopsis
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episodes
-
Dalilan da suka sanya shugaba Tinubu hakikance sai an yi gyaran dokokin haraji
05/07/2025 Duration: 21minA yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da kawo muku bayanai ne kan dalilan da suka sanya shugaba Tinubu na Najeriya ya hakikance sai an yi gyaran dokokin haraji a kasar wanda gashi har an kaiga yasa hannu ta zama doka.
-
Waɗanne dalilai ne ke hana ɗan Adam samu isasshen barci cikin dare
31/05/2025 Duration: 20minA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan wasu dalilai dake haifar da rashin samun isasshen barci a cikin dare. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson, don jin sauran tambayoyin da kwararru suka amsa a wannan mako.
-
Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI?
17/05/2025 Duration: 20minShirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani ya amsa wasu muhimman tambayoyin da suka shige muku dufu. Ku shiga cikin alamar sauti domin jin karin bayani.....
-
Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe
10/05/2025 Duration: 20minA yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.