Shirye-shiryen Matasa | Deutsche Welle

Dandalin Matasa: Fadakar da matasa muhinmancin zaman lafiya

Informações:

Synopsis

Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda matasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ke fadakar da junansu batutuwan da suka shafi ilimin zamantakewar kasa da kishin kasa da kuma da'a, domin magance zama doya da manja da ake fuskanta tsakanin mabanbanta kabilu ko mabiya addinai.