Tarihin Afrika

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4

Informações:

Synopsis

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.