Al'adun Gargajiya
Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyar Benin 2
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:20
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya kawo cigaban yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyyar Benin, bikin addinin gargajiya mafi muhimmanci a ƙasar.