Al'adun Gargajiya
Tasirin mayaƙa a masarautun gargajiyar ƙasar Hausa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:28
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda ya duba batun da ya shafi mazajen dauri, musaman mayaƙan gargajiya a wannan zamani, jaruman da ke ƙarƙashin inuwar sarakunan gargajiya. Duk inda akwai masarautun gargajiya an san su da tarin mayaƙa da ke yin tsarin daka a cikin kowane irin hali don kare su. Wannan tsarin ne da ya samo sali tun zamani da ake yaƙe-yaƙe tsakanin masarautu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa...........