Wasanni

PSG ta lashe Gasar zakarun ta Turai a karo na biyu

Informações:

Synopsis

Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako tare da Khamis Saleh  ya yi duba kan yadda aka gudanar da wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai tsakanin ƙungiyar PSG da kuma Arsenal, inda PSG ɗin ta samu nasarar lashe gasar a bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan da aka ta shi 1-1. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin........