Bakonmu A Yau

Amb Abubakar Cika kan zargin Najeriya da AES ke yi na keta haddin samaniyarsu

Informações:

Synopsis

Ƙasashen AES da suka hada da Mali da Nijar da kuma Burkina Faso, sun ƙalubalanci Najeriya sakamakon saukar gaggawar da jirgin sojin ta da ya yi a Burkina. Waɗannan ƙasashe na zargin Najeriya da keta haddin sararin samaniyar yankin su. Domin tattauna wannan batu da kuma yunkurin juyin mulkin da ya gudana a Benin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Amb Abubakar Cika, tsohon Jakadan Najeriya a Iran. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana...........