Bakonmu A Yau
Imam Buhari akan dawo da makarantun almajirai ƙarƙashin gwamnati
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:34
- More information
Informações:
Synopsis
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da shirin dawo da illahirin makarantun na tsangaya guda 157 da ke sassan ƙasar zuwa ƙarƙashin cikakkiyar kulawarta ma’aikatar ilmin ƙasar. Ƙarƙashin sabon tsarin, duknannin ɗaliban da ke cikin irin waɗannan makarantu ba za a kira su da suna jahilai ba. Khamis Saleh ya zanta da Imam Bukhari Maraban Jos, shugaban gamayyar makarantun tsangaya a jihar Kaduna, wanda kuma ke da masaniya dangane da tsarin, ga kuma zantawarsu.