Shirye-shiryen DW Hausa a kan rayuwar matasa.
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta...
Harvester is fulfilling Jesus' great commission to go and make disciples of all nations and obeying His command to love God and our fellow human beings.Commanded to Love,...
Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen...
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
addancikashewarrayuwarmusulmi.wajanallah da kumahukumcinwandayakasherai ...
Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu...
Ya bayyana hukuncin saayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.
Kaset na(1) ma anar bidi "a acikin addini da kuma sanin mahimmacinta dakuma sanin ma anar dukkan bidi a batacce koda mutane suna ganinta keikkiawace da kuma ma anarsa aharshan...